Connect with us

Labarai

An dakatar da gasar Champion league sakamakon cutar-Covid 19

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar  Turai,  ta sanar da dakatar da gasar wasannin cin kofin zakarun nahiyar turai wato Champion League.

Ta sanar da dakatar da gudanar da gasar ne sakamakon barazanar  yaduwar Cutar Coronaviros a tsakanin ‘yan wasa.

haka kuma dakatarwar ta shafi karamar gasar cin kofin kalubalen nahiyar na Europa lig, wanda shima aka dage gudanar da wasannin duba da yadda cutar data mamayi kasashen nahiyar turai da wasu sassa na fadin duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!