Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An dakatar da jarrabawar NECO sai abinda hali yayi

Published

on

Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa NECO ta dage rubuta jarrabawar a fadin kasar nan har sai abinda hali ya yi.

Hukuncin ya biyo bayan tashe-tashen hankulan da ake fama da shi a wasu sasan kasar na zanga-zangar Endsars.

Hakan na cikin wata sanarwa da shugaban sashen yada labarai na hukumar Azeez Sani ya fitar.

Ya ce hukumar gudanarwa ta NECO ta gudanar da wani taron gaggawa don yin nazarin halin da ake ciki, tare da fitar da matakin da ya kamata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!