Connect with us

Labaran Kano

An fitar da jadawalin jarrabwar WAEC ta bana

Published

on

Gwamnatin tarayya ta fitar da jadawalin tsarin yadda za a gudanar da jarrabawar kammala sakandare ta WAEC a ko wanne fanni, wadda za a fara rubutawa a ranar 17 ga watan Agusta mai kamawa zuwa 18 ga watan Nuwamban bana.

Yayin da jarrabawar NABTEB kuma za a fara rubuta ta a ranar 21 ga watan Satumba mai zuwa sannan a kammala ta a ranar 15 ga watan Oktoba mai zuwa.

Hakan na cikin jawabin da karamin ministan ilimi Chukwuemeka Nwajuiba ya gabatar bayan taron ganawa da shugabannin hukumomin shirya jarrabawar a birnin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,909 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!