Connect with us

Labaran Kano

An kama motar mai ta bogi a Kano

Published

on

An kama motar mai ta bogi a Kano

Hukumar kula da shige da fice ta kasa wato Kwastam mai kula da Kano da Jigawa ta cafke wata motar dakon mai wadda ke kunshe da shinkafa ‘yar kasar waje.

Shugaban hukumar shiyyar Kano da Jigawa Kwantrola Ahmad Nasir Muhammad ya bayyana cewa yayi mamaki yadda yaga an faffarke wannan shinkafa an durata acikin tanki tamkar an debo ruwa.

Tuni dai wadanda suka taho da motar suka tsere, sai dai hukumar tace tana cigaba da bincike domin ganosu.

RUBUTU MASU ALAKA

An fara binciken ‘yan sandan da ake zargi da baiwa masu safarar kwayoyi gudummuwa

Siyasa: Muntari bai can-canci zama kwamishina ba –Hamza Darma

An bude masallacin jumu’a na marigayi Umar Sa’id Tudunwada

Kungiyoyi sun yi zanga-zanga a Kano

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!