Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

‘Yan mari sun shaki iskar ‘yanci a Kano

Published

on

‘Yan mari sun shaki iskar ‘yanci a Kano

Makarantar ‘yan mari ta Sheikh Manzo Arzai dake nan Kano, ta sallami daukacin ‘yan marin dake tsare a makarantar a jiya jumu’a.

Wasu ‘yan marin da suka zanta da Freedom Radio sun bayyana farin cikinsu, tare da yin godiya ga Allah.

Wakilin mu Usman Abdullahi Nagudu ya tattauna da daya daga cikin malaman makarantar mai suna Mallam Aminu Abubakar inda ya bayyana masa cewa sun sallami ‘yan marin ne, domin tsoron irin abinda ya faru a makarantar ‘yan mari dake Rigasa, a jihar Kaduna, da kuma garin Daura na jihar Katsina.

RUBUTU MASU ALAKA:

An fara binciken ‘yan sandan da ake zargi da baiwa masu safarar kwayoyi gudummuwa

An bude masallacin jumu’a na marigayi Umar Sa’id Tudunwada

Kungiyoyi sun yi zanga-zanga a Kano

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!