Labarai An rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban Nijeriya na 16 Published 3 years ago on May 29, 2023 By Auwal Hassan Fagge An rantsar da tsohon gwamnan jihar Legas Sanata Bola Ahmad Tinubu, a matsayin sabon shugaban Nijeriya na 16. Tinubu ya sha rantsuwar kama aiki ne a filin Eagle Square da ke birnin tarayya Abuja a yau Litinin. Jim kaɗan bayan karɓar rantsuwar, shugaban ya kuma sanya hannu kan takardar kama aiki. Share this: Shugaba Tinubu ya rantsar da Christopher Musa a matsayin Ministan tsaronDateDecember 5, 2025In relation toLabaraiShugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu,…DateJune 16, 2023In relation toLabaraiKashim Shettima ya isa birnin Conakry na ƙasar Guinea, domin rantsar da sabon Shugaban ƙasarDateJanuary 17, 2026In relation toLabarai Related Topics: Up Next An rantsar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano Don't Miss Ayyukan da Ganduje ya kaddamar Jim kadan kafin ya bar karagar mulki You may like Click to comment You must be logged in to post a comment Login Leave a ReplyCancel reply Show more Listen LiveFreedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Your browser does not support the audio element. Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Your browser does not support the audio element. Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Your browser does not support the audio element. Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv Your browser does not support the audio element.
You must be logged in to post a comment Login