Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban Nijeriya na 16

Published

on

An rantsar da tsohon gwamnan jihar Legas Sanata Bola Ahmad Tinubu, a matsayin sabon shugaban Nijeriya na 16.

Tinubu ya sha rantsuwar kama aiki ne a filin Eagle Square da ke birnin tarayya Abuja a yau Litinin.

Jim kaɗan bayan karɓar rantsuwar, shugaban ya kuma sanya hannu kan takardar kama aiki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!