Labarai
An shigo da kayayyakin noma fiye da kima – Hukumar kididdiga
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce an shigo da kayayyakin noma da ake shigowa da shi daga ketare fiye da kima dana watanni baya a zango na biyu na wannan shekara.
A cewar hukumar ta NBS cikin watanni hudu da suka gabata an shigo da amfanin gona kasar nan da ya kai akalla kaso hamsin da tara da digo daya.
Hukumar ta NBS ta bayyana hakan ne ta cikin rahoton da ta fitar a jiya wanda ke bayanin hada-hadar da aka yi.
Kano : Akalla manoman alkama dubu dari ne za su sami tallafi a bana
Shirin Bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano zai fara Bayen Shanu
Manoma 450,000 a Kano zasu amfana da tallafin Noma
Mun kama Sarkin mayu na bogi-Muhiyi Magaji
NBS ta ce jimillar hada-hadar amfanin gona da aka yi a kasar nan cikin wannan wa’adi na watanni hudu na tsakiyar shekarar nan sun kai naira biliyan dari hudu da casa’in da uku da miliyan bakwai wanda daga ciki biliyan saba’in da takwas da miliyan dari daya.
You must be logged in to post a comment Login