Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An tafka ambaliya ruwa a jihar Niger – NEMA

Published

on

Gidaje sama da dari bakwai da sha biyar a garuruwa hamsin da bakwai dake kananan hukumomin Bosso da Paikoro dake jihar Niger ambaliyar Ruwa ta shafa da bayan da suka  tafka Asara ta dukiyoyi

Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA reshen jihar Niger, Wagami Lydia ce ta bayyana hakan a lokacin da hukumar take rabon kayayyakin Agaji ga al’ummar da Ambaliyar ta shafa.

Wagami wadda shugaban sashen bincike  da ceto, Hussaini Isah, ya wakilta tace gonaki da dama da kayayyakin amfanin abinci, da gidajen al’umma  na miliyoyin nairori Ambaliyar ta shafa, wanda al’ummar suka dogara dasu na rayuwar yau da kullum.

Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan kungiyar Tottenham Dele Alli

http://Ambaliyar ruwa

Daga cikin kayayyakin da hukumar ta raba na tallafin sun hada da, Shinkafa da Masara da Wake da Katifu da Siminti da kwannokan rufi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!