Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

An yiwa Maradona aiki a kwakwalwa

Published

on

Likitan dake kula da zakaran kwallon kafar kasar Argentina Diego Maradona, ya ce, an samu nasarar kammala yi masa aiki a kwakwalwar sa.

Likitan da ya gudanar aikin Leopoldo Luque ya bayyana haka jim kadan bayan kammala aiki a wani asibiti mai zaman kansa dake a Buenos Aires babban birnin kasar ta Argentina.

Kuma ya ce, “Maradona za ya kasance a karkashin kulawar mu domin ganin komai na tafiya cikin tsari.”

Maradona mai shekara 60 ya je asibitin ne don duba lafiyar sa sakamakon rashin lafiya dake damun sa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!