Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

AFCON 2021: Ina jin takaicin kin gayyata ta da aka yi – Dan wasan Najeriya

Published

on

Dan wasan Najeriya dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta KRC Genk Cyriel Dessers ya nuna takaicin sa kan rashin saka shi cikin tawagar ‘yan wasan da zasu fafata da Sierra Leone a mako mai kamawa a wasan neman tikitin gasar cin kofin Afrika ta 2021.

Dessers mai shekara 25 ya kuma ce zai ci gaba da kokarin ganin Gernot Rohr ya dawo masa da gurbin sa a tawagar.

Ya kuma sha alwashin kara kwazo da dagewa a kungiyar sa ta Genk domin ya kara samun amincewa daga Gernot Rohr.

Rohr dai ya gayyaci Paul Onuachu da suke a kungiya daya da Cyriel Dessers.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!