Connect with us

Labaran Wasanni

Dan uwan Maradona Hugo ya mutu ya na da shekara 52

Published

on

Dan uwan tsohon gwarzan dan wasan duniya Diego Maradona wato -Hugo ya rasu  yana da shekaru 52.

Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ce dai ta sanar da hakan a ranar Talata.

“Dan wasa Hugo Maradona” ya mutu bayan da ya samu bugun zuciya,” a cewar Napoli cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafin Internet.

Shugaban kungiyar ta Napoli Aurelio De Laurentiis ne ya dai ya sanar da hakan ta cikin sanarwar da kungiyar ta fitar.

Tsohon dan wasan matasa na kasar Argentine Hugo Maradona ya fafata a kungiyoyin kasashen Italy, Austria, Spain, Argentina da kuma  Japan,  kafin yayi kome zuwa kasar Italiya inda ya jagoranci kungiyar kwararru ta kasar  Naples.

Maradona wanda ke da ‘ya’ya uku kawo yanzu.

Kafin daga bisani  dan wasan ya kulla yarjejiniya da Napoli a shekarar  1987.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!