Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ana zargin hukumar KIRS da kara farshin lambar mota a kano

Published

on

Rahotanni na nunar da cewa ana cigaba da samun zargi mai karfi akan hukumar tara kudaden shiga ta jihar Kano KIRS, dangane da karin kudin Lambar Mota.

A baya rahoton na nuni da cewa, farashin Lambar Motar baya wuce naira dubu 29,950, wanda ainihin kudin karfen lambar naira dubu 18,750 ne, ragowar kuma na takardu ne da kuma abinda yayi kama da haka.

Binciken da Freeom radio ta gudanar dai ya tabbatar da cewa ana siyarwa da lambar mota kan farashin naira dubu 8,250.

Rabiu Sale Rimin Gado shine mai Magana da yawun hukumar ta KIRS, ya musanta wannan zargi na karin kudin lambar.

Rabiu Sale Rimin Gado  yace “ba a karawa lamba kudi ba sai dai lambobi da ke dauka hankali ko kumalamba ta musamman su ake karawa kudi”.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!