Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Nishadi

Ana zargin jarumai mata 3 na India da ta’ammali da miyagun kwayoyi

Published

on

Hukumar dake bincike kan zargin ta’ammali da miyagun kwayoyi ta kasar India ta aike da takardar sammaci zuwa ofishin ta ga jarumai mata guda uku na ta’amali da miyagun kwayoyi.

Jaruman sun hada da jaruma Sarah Ali Khan da Rakul Preet Singh da kuma Jaruma Deepika Padukone.

Hukumar ta NCB ta umurci jaruman dasu kai kansu izuwa ga hukumar nan da kwanaki uku masu zuwa domin cigaba da bin cike.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!