Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Nishadi

Jarumi Hritik Roshan ya bayar da tallafi kudi ga wasu kananan yara

Published

on

Jarumi Hritik Roshan Ya bayar da tallafi kudi ga wasu kananan yara ‘yan kimanin shekara 20 wanda suke kwaikwayon rawa a kasar India. Jarumi Hritik Roshan yace ya dauki matakin basu kudin ne domin cika musu mafarkin Su.

Kamal Singh ya kasance yaro dan shekaru 20 yana koyar rawa wanda kuma ya kasance da ne ga wani mutum driver a Vikaspuri Delhi.

Kamal ya kasance yaro na farko a India da yafara samun gurbin karatu wato Admission a wata makarantar koyarda rawa dake London mai suna Prestigious_English_National_Ballet_School amma saboda karanci kudi, Kamal ya kasa cika Mafarkin sa.

Jarumi Hritik Roshan ya baiwa yaran tallafin na kudi kimanin Lakhs uku saboda ya cikawa yaran mafarkin Su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!