Connect with us

Labaran Kano

Ana zargin kwamishina a jihar Kogi da yin fyade

Published

on

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kogi ta gurfanar da kwamishinan kula da albarkatun Ruwa a gaban kotu bisa zarginsa da laifin aikata Fyade.

A na dai zargin Kwamishinan mai suna Abdulmumuni Danga da cin zarfin wata matashiya mai suna Elizabeth Oyeniyi tun a farkon shekarar nan a garin Lokoja babban birinin jihar.

Sai dai dan sanda mai gabatar da kara ya shigar da zarge zargen da ake zarginsa dashi guda bakwai a gaban babbar kotun tarayya dake birinin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!