Connect with us

Labarai

Yadda ‘yan sanda suka kama wasu mutane da ake zargin yi wa yarinya fyade a jihar Yobe

Published

on

Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe ta kama  wasu karti 3 da ake zargi sun yiwa wata karamar yarinya ‘yarshekara 13 fyade na taron dangi a garin Potiskum.

Kakakin rundunar ASP Dungus Abdulkarim ya ce matasan sun yi amfani ne da lokacin bikin kirsimeti wajen keta haddin yarinyar.

Haka kuma  ya ce rundunar na tsare da wani mutum mai suna Bako Umaru, mai shekaru 35 bisa zargin yin garkuwa da kuma yiwa wata yarinya fiyade , har ma ya jima ta rauni, a Unguwar Hausari dake Geidam.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,433 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!