Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aston Villa ta sayi Ollie Watkins daga Brentford

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta kammala cinikinta da Brentford kan dan wasa Ollie Watkins.

Aston Villa dai ta sayi Watkins kan kudi Yuro miliyan 28 wanda a jimilla ka iya kaiwa Yuro miliyan 33.

Watkins, mai shekaru 24, yayi nasarar jefa kwallaye 26 a gasar Championship a kakar wasanni da ta gabata.

Mai horas da kungiyar ta Aston Villa, Dean Smith, ya ce wannan shine ciniki na biyu da kungiyar ta yi idan aka hada da daukar dan wasa Matty Cash daga Nottingham Forest.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!