

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran NNPP kuma tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa da...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Jigawa ta yi Allawadai da zargin da ake yiwa wani jami’in hukumar DSS na sace wata yarinya yar asalin garin...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwa kan halin da Nijeriya ke ciki, yana mai cewa kasar na cikin hadari. Tambuwal ya bayyana...
Despite record funding for Nigeria’s Basic Health Care Provision Fund, many primary health centres in Kano remain bare and under-resourced, leaving families to pay for medicines...
Duk da ƙaruwar kuɗaɗe da ake warewa domin Asusun Samar da Kula da Lafiya na Asali watau Basic Health Care Provision Fund (BHCPF) a Najeriya, cibiyoyin...
Gwamnatin soji a Burkina Faso ta ce ta dakile wani sabon yunkurin juyin mulki da aka shirya domin hambarar da shugaban kasar na rikon kwarya, Kanal...
Hukumomi a Amurka sun ce sun ƙwace jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da tutar Rasha a arewacin tekun Atalantika. Jirgin wanda a baya ke...
Shugaban Kungiyar kwadago ta Nijeriya (NLC), Comrade Joe Ajaero, ya bayyana damuwa kan sabuwar dokar haraji, yana mai cewa an yi watsi da bukatar ma’aikata yayin...
Bayanai daga jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Najeriya na cewa wasu ƴanbindiga sun kai hari jihar, inda suka kashe sama da mutum 30 tare...
Mutane 20 sun rasu yayin da aka ceto 13 da sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da ya tashi daga Adiyani a Karamar Hukumar Guri ta Jihar...