

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ruwa ta Birtaniya (UKMTO) ta ce dakarun juyin juya halin Iran sun buɗe wa wani jirgin dako wuta a mashigar Hormuz....
Reshen kungiyar malaman makaranta ta NUT na Abuja Babban Birnin Tarayyar Nijeriya ya umarci malaman makarantun firamare da sakandare a dukkan gundumomi shida da ke yankin...
Rundunar sojin Iran ta ce ta sake rufe mashigar Hormu saboda ci gaba da toshe tasoshin ruwanta da Amurka ke ci gaba da yi, kamar yadda...
Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano REMASAB ta ƙwato wasu lemon roba da wa’adin amfani da su ya ƙare a Kasuwar Malam Kato da ke Kano....
Ana hasashen cewa Amurka da Iran na iya sake komawa kan teburin tattaunawar sulhu cikin ‘yan kwanaki masu zuwa. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana...
Kotun kolin kasar nan ta sanya ranar 22 ga watan Afrilun da muke ciki domin sauraron karar da shugaban jam’iyyar ADC na kasa, David Mark, ya...
Kamfanin Kula da Wuyar Lantarki mai zaman kansa na kasa NISO ya sanar da cewa jihohi bakwai za su fuskanci ƙarancin wutar lantarki na tsawon makonni...
Tawagar manyan jamai’an Iran da Amurka sun kammala zagayen farko na zaman tattaunawar sulhu ta sa’o’i biyu a birnin Islamabad na kasar Pakistan. Ba a sanar...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda ya buƙaci al’umma su kwantar da hankalinsu, yayin da rahotanni ke cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga sun bai wa...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta shirya domin ƙarfafa sojojin kasar da ke yaƙi da ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga a faɗin ƙasar....