

Hukumar lafiya ta duniya, WHO, ta ce haɗarin yaɗuwar cutar Ebola a Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo ya ƙaru matuƙa, sai dai ta ce babu barazana sosai kan...
Hukumar jin dadin Alhazan jihar Kaduna ta bayyana cewa ta kammala jigilar dukkanin Alhazan jihar daga Madina zuwa Makkah a jiya Juma’a domin ci gaba da...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC, ta bukaci gwamnatin tarayya da jami’an tsaro su dauki matakan gaggawa domin kawo karshen yawaitar sace yara a kasar nan. Shugaban...
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin daina amfani da takardu a ma’aikatun gwamnati. Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ne ya umarci dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati (MDAs)...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ceto wasu ƴan ƙasar Mali 30, da akayi safafar su zuwa birnin tarayya Abuja, sakamakon bayanan sirri da suka samu,...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta dakile hare-haren ’yan bindiga guda biyu a Kananan Hukumomin Kanƙara da Malumfashi tare da kubutar da mutane 12 da aka...
Dakarun Soji na Operation HADIN KAI sun dakile wani harin Boko Haram da ISWAP suka kai a Gajibo da ke jihar Borno tare da cafke masu...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya samu beli daga babbar kotun tarayya da ke Abuja kan kudi Naira miliyan 100. Mai shari’a Joyce Abdulmalik ce...
Hukumar tace finafinai ta Jihar Kano ta sanar da dakatar da jaruman masana’ntar shirya finafinai ta Kannywood biyu, Adam Garba (Raba-Gardama) da Amina Uba Hassan (wadda...
Kungiyar Hamas da sojojin Isra’ila sun tabbatar da kisan Izz al-Din Haddad, kwamandan rundunar sojin Hamas da aka fi sani da Qassam Brigades, a wasu hare-hare...