

Jam’iyyar hamayya ta ADC ta sanar da fara siyar da fom ɗin takara muƙamai daban-daban gabanin babban zaɓen ƙasar na 2027. Hakan na kunshe cikin ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai duba sabon tayin sulhu da Iran ta gabatar, amma ya nuna shakku cewa Amurka za ta amince da...
Kamfanin dillancin labarai na Fars a Iran ya bayar da rahoton cewa dakarun juyin juha halin ƙasar 14 ne suka mutu a daren da ya gabata...
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Musulmi (MURIC) ta zargi gwamnatin Najeriya da nuna fifiko tsakanin Musulmai da Kiristoci a ƙasar. MURIC ta yi wannan kiran ne bayan...
Amurka ta sanar da shirin janye kusan sojoji 5,000 daga kasar Jamus cikin watanni 6 zuwa 12 masu zuwa, kamar yadda ma’aikatar tsaron kasar ta Pentagon...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matsalolin tsaro da talauci a matsayin manyan ƙalubale ga Najeriya, yana mai cewa suna barazana ga samar da ayyukan...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci ‘yan wasan Najeriya da ke shirin halartar gasar World Athletics Relays a ƙasar Botswana da su nuna ƙwazo da...
Kotun Koli ta sanya ranar Alhamis, 30 ga Afrilu, domin yanke hukunci kan rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar adawa ta African Democratic Congress (ADC). Tun...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta sanar da daukar matakin sallama da gurfanar da wasu jami’anta da ke da hannu a harbin da ya yi sanadiyyar mutuwar...
Hukumar kula da asusun yara ta majalisar dinkin duniya, UNICEF ta yi gargadi cewa yara sama da 500,000 a jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara na cikin...