Kungiyar hadin kai da kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da kwamitin karta kwana na yaki da cutar Corona...
Cibiyar gwaje-gwajen cututtuka masu yaduwa ta Jami’ar Bayero dake nan Kano ta ce a gobe ne zata fara gudanar da gwajin mutanan da ake zargin suna...
Tafidan Dakayyawa Alhaji Imamu Tafida, ya ja hankalin al’umma da su kula tare da bin shawarwarin masana kiwon lafiya dangane da yanayin da ake ciki na...
Gwamanatin tarayya ta ce a shirye take da ta tallafawa jihar Kano da dukkan abinda take bukata domin yakar cutar Corona. Shugaban tawagar masana daga fadar...
Rahotanni na bayyana cewa tuni tawagar shugaban kasa kan yaki da Coronavirus ta iso fadar gwamnatin Kano karkashin jagorancin Dr.Nasir Sani Gwarzo. Dr. Nasir Sani Gwarzo...
Tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya aikewa da shugaban kasa Muhammadu Buhari wasika dangane da halin da ake ciki a jihar Kano. Wasikar...
Kungiyar hadin kai da kuma kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da karin ci boyiyin gwajin...
Yau ne Gwamnatin jihar Kano ta ware don al’umma su fita dan gudanar da siyayya a kasuwanni bayan da dokar hana fita ta sati daya ta...
Biyo bayan karewar dokar hana zirga-zirga ta sati daya da gwamnatin jihar Kano ta sanya a wani bangare na hana yaduwar Cutar Covid-19, gwamnati ta dage...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir EL Rufai ya warke daga cutar Corona Malam Nasir El Rufai ya bayyana cutar ta Corona a matsayin barazana ga al’umma...