Kungiyar kare hakkin Dan-adam ta Human Right Watch, ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta kare mata da kannan yara daga cin zarafi ta hanyar lalata...
Kotu ta yanke wa fiye da mutane dari biyu da ta samu da aikata ayyukan ta’addanci a fadin Najeriya hukuncin kisa da kuma daurin rai da...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayar da umarnin daukar ‘ya’yan sojojin da suka rasu a aiki domin tallafar rayuwar su. Gwamnan ya bai wa...
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun jingine yajin aiki da suka shiga daga ranar Talata, sakamakon zargin da suka yi na gaza...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan lafiya na jihar Lagos, sun sanar da tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Laraba sakamakon gazawar gwamnatin jihar wajen fara...
Ofishin kula da ke kula da babban layin wutar lantarki na kasar nan, ya ce layin ya sake sauka a yau Laraba da misalin karfe 2...
A yau Talata ne marigayi Rabilu Musa Ibro ya cika shekaru goma da rasuwa. An haifi Marigayi Rabilu Musa wanda aka fi saninsa da Dan Ibro...
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan kasar nan daga yau Litinin zuwa jibi...
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, sakamakon...
An gudanar da zana’izar wasu mutane biyu da suka rasa ransu a daren jiya Lahadi sakamakon faɗan daba a yankin unguwannin Yakasai da Rimi da Kofar...