Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci shugabanin kananan hukumomin jihar da su rika taimaka wa makaratun yankunansu da dashen bishiyoyi domin kare...
Gwamnatin jihar Kano, ta dakatar da shugabannin asibitin lura da masu fama da cutar yoyon Fitsari na Abubakar Imam Urology, har sai an kammala binciken rashin...
Dokar Tsaron ƙalubalen lafiya da ka iya tasowa ta Bana, ta tsallake karatu na biyu a majalisar dokokin jihar Kano. Dokar ta kai wannan mataki ne...
Ƙungiyar tallafa wa mata da marayu ta Alkhairi Orphanage and Women Development, ta buƙaci gwamnatin Tarayya da ta jihohi da su ƙara hutun shayarwa ga mata...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da cewa matatar Mai ta birnin Fatakwal za ta fara aiki nan da watan Disamban bana. Shugaba Tinubu ya...
Rundunar sojin saman Nijeriya hadin gwiwa da dakarun Operation Hadarin Daji, sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga goma sha biyu, ciki har da wasu manyan jagororinsu...
Wasu fusatattun masu zanga-zangar kin jinin janye tallafin man Fetur, sun karya kofofin shiga zauren Majalisun dokokin tarayya da ke Abuja da safiyar yau Laraba. Shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, yanzu haka an samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar sakamakon sabbin dabarun...
A yau Laraba ne kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC za ta soma gudanar da zanga-zanga lumana a faɗin ƙasar kan janye tallafin man fetur da tsadar...