

An ayyana zaman makoki na kwanaki uku a kasar Libiya, kan abun da aka kira da babbar asarar da kasar ta yi wacca zai yi wuya...
Wani tsagi na jam’iyyar PDP da ke biyayya ga tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ƙaddamar da wani kwamitin riko na mambobi goma sha tara...
Hukumar kula da Gidajen Ajiya da Gyaran Hali ta Najeriya shiyyar Kano, ta umarci dukkan jami’anta da su ƙara zage damtse wajen tabbatar da tsaro a...
Al’ummar Jihar kano sun shiga rudani biyo bayan rasuwar Yan majalisun dokokin Jihar guda biyu da yammacin jiya laraba. Tuni dai a gudanar da jana’izar guda...
Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur ta kasa, NMDPRA ta bayyana cewa yawan man fetur da ake samarwa a kullum ya...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa...
Rikici ya barke a zauren majalisar dokokin kasar Turkiyya kan batun kasafin kudin shekarar 2026. Rahotonni sun bayyana cewa, Dambarwar da faru ne tsakanin ‘yan jam’iyya...
An miƙa ɗaliban nan su ɗari da talatin na makarantar st. mary da aka ceto daga hannun masu garkuwa da su zuwa hannun hukumomi a jihar...
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ce, za ta ɓullo da shirin yin gwajin miyagun ƙwayoyi ga masu neman aikin gwamnati, ta na mai cewa, daga yanzu za...
Sojoji masu mulki a Mali da Burkina Faso da Nijar sun gana a Bamako, babban birnin Mali kan tunkarar taɓarɓarewar tsaron da ke ƙaruwa da kuma...