

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya musanta zargin da jam’iyyar hadaka ta ADC ta yi cewa an hana ta amfani da dandalin Eagle Square. ...
Mutane uku sun jikkata yayin da wasu shaguna suka kone Kurmus sakamakon tashin gobara a wata motar dakon gas a yankin Kwangila da ke Karamar Hukumar...
Farashin mai ya tashi a kasuwar Duniya bayan gaza cimma matsaya a tattaunawar zaman lafiya tsakanin Amurka da Iran, da kuma sanarwar da Washington ta yi...
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da cibiyoyin rarraba abinci mai gina jiki ga kananan yara a kananan hukumomi 12 dake fadin jihar. Gwamnan jihar Dikko...
Gwamnatin Tarayya ta ce an samu karin wutar lantarki daga Megawat 3,951 zuwa Magawat W 4,300 tsakanin 28 ga Maris da 10 ga Afrilun shekarar da...
Amurka ta yaba da kokarin kasar nan kan yadda take hanzarta shari’o’in da suka shafi ta’addanci, bayan samun nasarar yankewa mutum 386 hukunci a wasu shari’o’i ...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ce kasuwar Jilli da ke karamar hukumar Gubio, da aka kai harin sama da ya yi sanadin mutuwar fararen...
Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta kama wasu mutane biyu dauke da bindiga a unguwar Orji kusa da Otal ɗin Jiemere. Hakan na cikin sanarwar...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce rikice-rikicen cikin gida da ke addabar jam’iyyun adawa alama ce ta rashin shirin su na iya...
Shugabannin jam’iyyun adawa na PDP da ADC sun gudanar da wani taron sirri a birnin Abuja, a gidan tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark. Rahotanni...