

Shirin Shugaban Kasa kan Daskarariya Iskar Gas da kuma abubuwan hawa masu amfani da Lantarki Pi-CNG & EV ya nuna damuwa kan rahotannin da suka bayyana...
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda, ya kai ziyara ƙauyen Sayaya da ke ƙaramar hukumar Matazu, bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin....
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta umarci duka kwamishinoninta da su dakatar da shirin sabunta rijistar zaɓe. A makon jiya ne hukumat...
Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari a ƙauyen Awapul da ke ƙaramar hukumar Chibok a jihar Borno. Rahotanni sun ce...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da wani shiri na biyan bashin wutar lantarki da ya kai naira tiriliyan 3.3, domin gyara matsalolin da suka...
Matatar mai ta Dangote ta musanta rahotannin da ke cewa kamfanin mai na kasa NNPCL ya ƙara mata adadin yawan ɗanyen mai zuwa ganga Miliyan bakwai...
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon kamuwa da zazzabin cutar Lassa. Jaridar The Punch ta rawaito cewar guda daga cikin likitocin...
Wasu yara biyu sun rasu sakamakon nutsewa a wani kududdufi da ke yankin Najauro a Karamar Hukumar Dawakin Kudu ta jihar Kano. Rahotonni sun ruwaito...
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe, ta sanar da dawo da dokar taƙaita amfani da babura a cikin birnin Gombe daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana damuwa tare da zargin wasu matakan da jami’yar APC ke ɗauka a baya-bayan nan inda ta ce hakan na iya...