

Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce rufe mashigar Hormuz na taɗiye tattalin arzikin duniya. Antonio Guterres ya bukaci a gaggauta buɗe...
Gwamnatin Jihar Abia, ta bayyana cewa ana daf da kawo ƙarshen yajin aikin da ƙungiyar ma’aikatan shari’a ta Judicial Staff Union of Nigeria ke yi, bayan...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da Kotun Kolin kasar nan ta yanke dangane da rikicin shugabancin Jam’iyyar ADC....
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya miƙa sunan Joseph Olasunkanmi Tegbe domin zama sabon Ministan Wutar Lantarki. Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga,...
Mai martaba Sarkin Gaya Dakta Aliyu Ibrahim Abubakar ya yi kira ga matasa da su dalibai dasu guji yin ta’ammali da miyagun kwayoyi tare da sanya...
Har yanzu ba a ji ɗuriyar shugaban gwamnatin sojin Mali da wasu manyan kwamadojin ƙasar ba tun bayan hare-haren da ƙungiyar al-Qaeda da ƙungiyar ƴan aware...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bukaci da a kara hadin kai tsakanin hukumomin tsaro da na bincike a fadin Najeriya domin...
Rundunar sojin Najeriya, ta kai ziyara gidan iyalan Abdulsamad Jamiu, matashin dan hidimar kasa NYSC da aka kashe shi a Abuja. Hukumar, ta bayyana cewa,...
Akalla mutane 7 ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai a yankin karamar hukumar Logo a jihar Benue. Shugaba...
Nan gaba kadan a yau Litinin za a gurfanar da mutumin da ake zargi da kutsawa wajen wata liyafar cin abinci domin kai hari ga Shugaban...