Hukumar INEC ta ce, ta gyara dukkan matsalolin da ta fuskanta a yayin zaben shugaban Kasa da na yan majalisun tarayya, gabanin zaben gwamnoni da za...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa yan kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano bisa iftila’in gobara da...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Kungiyar gamayyar fararen hula da ke sanya ido kan harkokin zabe da inganta dimukradiyya a Nijeriya watau Transition monitoring Group TMG, ta ce, akwai fargabar samun...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya raka tsohon Gwamnan Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau gida cikin tawagar gwamnati bayan gudanar da Janaizar Marigayi Sani...
Hukumar INEC, ta ce, za ta daukaka kara kan batun umarnin da kotun tarayya ta bayar kan ta amince da yin amfani da katin zabe na...
Shalkwatar tsaron Nijeriya, ta bayyana cewa ‘yan ta-da-ƙayar-baya da iyalansu su feye da dubu daya da dari uku da talatin da biyu sun miƙa wuya ga...
Kotun Ƙolin Nijeriya, da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar...
Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ƴan Katako da ke Muda Lawan a jihar Bauchi, ta kone shuguna da dama da kuma tarin dukiya. Rahotonni...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Kano, ta ce, ta kama mutane da dama bisa zargin su da aikata laifin sayen ƙuri’u...