Don biyan bukatar aljihu kawai ake film a yanzu –Bosho A wata tattaunawa da fitaccen jarumin barkwancinnan Sulaiman Hamma wanda akafi sani da Bosho yayi da...
Na taba yin soyayya da Maryam Yahaya a baya –Mai Shadda Fitaccen mai shirya wasan kwaikwayon nan Abubakar Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa sun taba...
Idan Rayya zata amince zan iya aurarta a zahiri -Yawale Jarumin wasan kwaikwayonnan da tauraruwarsa ta haska a film din nan na Kwana Casa’in Auwal Ishaq...
Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata...
ALGORITAHAMA: Ni na kirkiri turancin da nayi a film din ciki da raino -Bosho Fitaccen dan wasan barkwancinnan Sulaiman Hamma wanda aka fi sani da Bosho...
Akwai bukatar bada tazarar haihuwa domin inganta tarbiyyar yara -Raliya Zubairu Wata malama a sashen tarihi na kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake nan Kano, ta...
Na fiso na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film...
An haifi marigayi Dr. Mamman Shata a shekarar 1923 a Jihar Katsina a garin Musawa yayi kaura zuwa garin kano ya kuma rasu a ranar 18...