Masu garkuwa da mutane sun hallaka wani ƙaramin yaro Hamza Ibrahim a ƙaramar hukumar Doguwa da ke nan Kano. Mahaifin yaron Ibrahim Doguwa ya shaida wa...
Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na’abba Afakallah zai angwance da fitacciyar jarumar fina-finai Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya. Za a...
Fitacciyar ƴar Kwankwasiyyar nan Nadiya Ibrahim Fagge ta magantu kan rashin bata takardar neman goyon baya daga Abba Gida-gida. A baya-bayan nan ne dai Ɗan takarar...
Cece-kuce ya ɓarke a kafafen sada zumunta kan takardar neman goyon baya da ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP ya aike wa matashiyar nan Ƴar...
Tauraruwar TikTok Bilkisu Isah Obilly da ake yiwa laƙabi da Sarauniyar TikTok ta Arewa ta bayyana manyan kyautukan da samari suka taɓa yi mata. Obilly ta...
Shafin Northern Hibiscus na Aisha Falke wadda aka fi sani da malamar aji ya nemi afuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan wallafa hoton amaryarsa. A saƙon...
Al’umma da dama a Kano na kokawa kan wayar gari da aka yi Cinnaku sun mamayi wasu unguwanni. Dama dai a kan fuskanci irin wannan a...
Tsohon shugaban hukumar yaƙi da rashawa ta Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado ya shiga jam’iyyar NNPP ta tsohon Gwamna Kwankwaso. Rimin Gado ya shaidawa Freedom Radio...
Hukumomi a Kano sun cafke wani ɗan ƙasar China mai suna Mr Geng bisa zargin hallata wata mata Ummukulsum Buhari da aka fi sani da Ummita...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, aikin gadar sama a titin Kasuwar Kwari na cikin abin da ya janyo ambaliyar ruwa a kasuwar. Kwamishinan yaɗa labarai na...