Iyalan marigayi Alhaji Abdulƙadir Balarabe Musa tsohon gwamnan tsohuwar jihar Kaduna sun ce za ayi jana’izar marigayin da karfe 4 na yamma bayan sallar la’asar. Za...
Hoton Naziru M. Ahmad kenan jim kadan bayan fitowarsa daga gidan gyaran hali. A makon da ya gabata ne aka sako Naziru Sarkin Waƙa bayan da...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewar ƴan bindiga sun buɗe wuta ga tawagar da gwamnatin jihar ta aika zuwa Katsina. Farmakin yayi sanadiyyar rasa ran mutum...
Gwamnatin jihar Zamfara ta haramta wa shuwagabannin al’umma fita daga yankunan su har tsawon wata uku. Wadanda aka haramtawa fitar sun hadar da sarakunan jihar goma...