Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da samar da kwalejin Fasaha a garin Kabo na jihar Kano. Mai taimakawa Shugaban kan kafafen sada zumunta Malam Bashir...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 15 da Litinin 18 ga Afrilu, 2022, domin gudanar da bukukuwan good Friday da kuma Easter Monday na bana. Wannan...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Mainz 05 Moussa Niakhate ya godewa alkalin wasa Matthias Jollenbeck bisa tsaida wasa da yayi domin bashi damar yin buda...
Tuni dai wasu jiga-jigan yan siyasar Najeriya suka fara bayyana kudurin su na tsayawa takarar shugabancin kasar. Wannan ya nuna karara yadda suke yunkurin gadar kujerar...
Wani malami a tsangayar nazarin Harsuna a kwalejin Sa’adatu Rimi ya ɗora alhakin dakushewar al’adar tashe da shigowar baƙin al’adu. Malam Usman Adamu ya kuma ce,...
Yan Najeriya da dama ne ke ci gaba da bayyana ra’ayoyin su kan matakin rufe layukan wayar da ba a hada da lambar shaidar katin zama...
Babbar kotun jiha mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dakatar da aiwatar da hukuncin hana...
Hukumar Sadarwa ta kasa NCC tace zuwa yanzu ta rufe layukan sadarwa da ba’a hada da lambar shaidar zama dan kasa ba sama da miliyan 72....