Jam’iyyar APC ta kasa ta rantsar da zababben shugaban jam’iyyar na Kano Abdullahi Abbas. An rantsar da Abdullahi Abbas ne a ranar litinin a Abuja jim...
Shugaban kwamitin rikon ƙwarya na jam’iyyar APC na ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya musanta rahoton cire shi daga shugabancin jam’iyyar. Gwamna Mai...
Hukumar jindaɗin Alhazai ta jihar Kano ta ce, hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa NAHCON ta sanar da ita cewa a bana za’a gudanar da...
Hukumar kashe gobara ta jihar kano, ta tabbatar da mutuwar wasu Matasa biyar da suke tsaka da diban kasa domin bayar da gudunmawa ga abokinsu da...