Sashin kula da cututtuka masu yaɗuwa a Asibitin Aminu Kano ta ce cutar corona ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da dubu 3 a Nijeriya ciki...
Babbar kotun jiha mai Lanba 14 ƙarkashin mai shari’a Nasir Saminu ta yanke hukunci dangane da shari’ar da wasu mutane uku suka shigar da suke kalubalantar...
A ranar Lahadi 27ga watan Fabrairun 2022 ne Najeriya ta cika shekara biyu da samun rahoton bullar cutar corona, bayan da wani dan kasar Italiya mai...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe gasar Carabao Cup bayan doke Chelsea a wasan karshe. An dai gudanar da wasan a filin Wembley dake birnin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ayyana 25 ga watan Fabrairun 2023 a matsayin ranar zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban hukumar na Farfesa Mahmud...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yankewa ƴan kasuwar Tumatir da ke Sabon Gari tatar Naira dubu 50 sakamakon karya dokar tsaftar muhalli. Mai...