Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Carabao Cup: Liverpool ta doke Chelsea da ci 11 da 10 wasan karshe

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe gasar Carabao Cup bayan doke Chelsea a wasan karshe.

An dai gudanar da wasan a filin Wembley dake birnin London a ranar Lahadi 27 ga Fabrairun 2022.

Akalla dai minti 120 aka shafe ana wasan, bayan tin da fari an kammala wasan bata rada ko wacce kungiya ta zura kwallo a raga ba.

Liverpool dai tayi nasara da ci 11 da 10 a bugun daga kai sai mai tsaran gida.

Mai tsaran gidan Chelsea Kepa Arrizabalaga ne dai ya barar da kwallon da ta bawa Liverpool damar lashe gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!