Connect with us

Bidiyo

Yadda ake ci gaba da musayar wuta tsakanin Ukraine da Rasha

Published

on

Har yanzu ana ci gaba da musayar wuta tsakanin kasashen Ukraine da Rasha, bayan shafe tsawon lokaci ana zaman tankiya da kuma gazawar matakan diplomasiyya tsakanin kasashen biyu.

Lamarin dai tuni ya fara daukar hankalun al’ummar duniya, musamman yadda kasar Rasha ke ci gaba da lugudan wuta a birnin Kyiv na kasar Ukraine.

Ku saurari rahoto daga wakilinmu Ahmad Hamisu Gwale.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!