Al’ummar Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su game da raɗe-raɗen da ake yi na cewa shugaban ƙasar Bazoum ya ƙauracewa kwana a fadar...
Ƴan sanda sun kama tsohon kwamishina aiyuka da raya birane na jihar Kano Engr Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya jim ƙaɗan bayan kammala tattaunawarsa da gidan talabijin...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lobo Carrasco ya ce dan wasan gaba na PSG Leo Messi ka iya komawa filin wasa na Nou...