Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

An samu karuwar manyan laifuka 3245 a Kano – Justice Nura Sagir Umar

Published

on

A dai-dai lokacin da aka shiga sabuwar shekarar shari’a anan kano, babban jojin kano justice Nura Sagir Umar yace, an samu ƙaruwar manyan laifuka a kano da adadin su ya kai Dubu Uku da Dari Biyu da Arba’in da Biyar.

Kan fitar wadanan alƙaluman ne yasa Wakilinmu Umar Abdullahi Sheka yayi duba akai ga kuma rahoton da ya haɗa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!