Hukumar HISBAH ta jihar Kano ta ce, a wata mai kamawa ne sabuwar makarantarta ta koyar da zamantakewar aure za ta fara aiki. Babban Kwamandan hukumar...
Rundunar ‘yansandan jihar Jigawa ta sanar da sauya lokacin rubuta jarabawar daukar aikin sababbin Jami’anta. Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar DSP Lawan Shisu Adam...
Hukumar kula da gidaje gyaran hali ta ƙasar nan ta ce fursunoni 837 da ke jiran shari’a sun tsere Abolongo lokacin da wasu ƴan bindiga suka...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari gidan gyaran hali na Abolongo da ke garin Oyo. Ƴan bindigar sun...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan ta sanar da sake dawo da zirga-zirgar jiragen daga Abuja zuwa Kaduna. Wannan na zuwa ne awanni...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu kamfano 4 mallakin ƴan kasar China da ke sarrafa ledar da aka yi amfani da ita. An rufe kamfanin sakamakon...
Gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin jagoran tsagerun Yarabawa Sunday Igboho. A cewar gwamnatin yana da alaƙa da masu daukar nauyin ƴan ƙungiyar Boko Haram....
Masanin tattalin arziki a sashen tsumi da tanadi na jami’ar Bayero a Kano ya ce, dakatar da zirga-zirga jiragen kasa a Najeriya zai jawo nakasu a...
Wata mata da ta kubuta daga harin jirgin kasa a ranar Alhamis a hanyar Abuja zuwa Kaduna ta ce, ƴan bindiga ne sun kai hari a...
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta musanta rahoton da dan majalisar dokokin jihar Gazali Wunti ya gabatar da ke cewa an samu asarar rayuka a wani...