Connect with us

Jigawa

 Mun Kama masu aikata badala a Gumel da Ringim -Hisbah

Published

on

Hukumar Hisba ta jihar jigawa ta kai samame wasu gidajen da ake aikata badala a kanan hukumomin Ringim da Taura da kuma Gumel, inda ta samu nasarar Kama mutane da dama.

Shugaban hukumar Malam Ibrahim Dahiru Garki, ne ya bayyana haka ga Freedom Radio, inda ya ce hukumar ta kama wata Mace da Namijin da kayan garaya na DJ.

Acewar sa yanzu haka sun mika mutanen dakuma kayayyakin ga rundunar ‘Yansandan Ringim domin daukar mataki na gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!