Hadakar jami’an tsaron kasar nan sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga 32 a Jihar Niger, bayan sun tsere daga jihar Zamfara. Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa...
A yayin da ake bikin ranar ’ya’ya mata ta duniya, gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bai wa wata ɗaliba damar zama a kan kujerar...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 4 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako karkashin jagorancin mai shari’a Yusuf Muhammad Ubale, ta zartar da hukuncin dauri...
Wani tsohon ‘dan majalisar wakilan kasar nan ya bukaci ‘yan majalisar da su samar da tsarin gudanar da zabe karbabbe da zai taimaka wajen samar da...
Kungiyar direbobin dakon man fetur da iskar gas ta kasa NUPENG ta janye yajin aikin da kuduri aniyar farawa a ranar litinin, bayan da gwamnatin tarayya...
Da safiyar ranar Litinin ne jami’an hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA, suka rushe wasu daga cikin gine-ginen da aka yi a masallacin Juma’a na...