Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

An fitar da jerin sunayen ‘yan wasa 30 da za’a zabi gwarzon dan wasan Duniya

Published

on

Mujallar wasanni ta kasar Faransa ta fitar da jerin ‘yan wasa  30 da acikinsu daya zai lashe kyautar Ballon d’Or ta shekarar  2021. 

Hukumar ta sanar da hakanne a ranar Juma’a 08 ga Oktoban shekarar 2021.

Cikin jerin ‘yan wasan dai akwai dan wasa Lionel Messi, Cristiano Ronaldo, Robert Lewandowski, Neymar, Karim Benzema, Jorginho N’Golo Kante na daga cikin ‘yan wasan da mujallar

Haka zalika suma ‘yan wasa  Erling Haaland, Kylian Mbappe, Luka Modric, Phil Foden da Romelu Lukaku suma suna jikin jerin ‘yan wasan da ka iya lashe kyautar.

‘Yan jaridu daga kasashe daban-daban da masu horarwa da kyaftin-kyaftin ne dai suke gudanar da zaben domin samun wanda zai lashe kyautar ta Ballon d’O.

Bikin bada kyautar dai zai gudana a birnin Paris na kasar Faransa a ranar 29 ga Nuwamba mai kamawa.

Bikin  bada kyautar  Ballon d’Or dai bai gudana a shekarar 2020 sakamakon  cutar Covid-19.

Dan wasa Messi dai  shine ke rike da kambun kyautar bayan lashewa a shekarar  2019.

Yayin da dan wasan Bayern Munich  Lewandowski bai samu damar lashewa ba, inda ya lashe kyautar gwarzan dan wasa  FIFA.

Cikin jerin ‘yan wasa 30 da za suyi takarar lashe kyautar ta shekarar

2021 ta Ballon d’Or sun hada da…………..

Cesar Azpilicuerta

Nicolo Barella

Karim Benzema

Leonardo Bonucci

Giorgio Chiellini

Kevin De Bruyne

Ruben Dias

Gianluigi Donnarumma

Bruno Fernandes

Phil Foden

Erling Haaland

Jorginho

Harry Kane

N’Golo Kante

Simon Kjaer

Robert Lewandowski

Romelu Lukaku

Riyad Mahrez

Lautaro Martinez

Kylian Mbappe

Lionel Messi

Luka Modric

Gerard Moreno

Mason Mount

Neymar

Pedri

Cristiano Ronaldo

Mohamed Salah

Raheem Sterling

Luis Suarez

Kopa Trophy shortlist:

Mason Greenwood

Bukayo Saka Pedri,

Jeremy Doku, Ryan Gravenberch,

Jamal Musiala, Florian Wirtz,

Jude Bellingham, Giovanni Reyna,

Nuno Mendes.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!