Ministan tsaron ƙasar nan Manjo Janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya, ya musanta wani faifan bidiyon da yake yawo a kafafen sada zumunta cewa an ganshi...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta janye yajin aikin da ta shafe sama da watanni biyu tana yi. Ƙungiyar ta kuma ce a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta samu nasarar kama mutane 21 da ake zargin ‘yan-bindiga ne tare da ‘yan liken asiri 48 a watan Satumbar da...
Kamfanin Man Fetur na Kasa NNPC ya bukaci jama’a su yi watsi da labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa kamfanin yana daukar ma’aikata....
Shugaban kamfanin tsara wasanni na ƙasa ya ce za a fara gasar zabga Mari a Najeriya. Masu shirya sabuwar gasar da za a fara a karon...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin zai tashi zuwa birnin Addis Ababa don halartar bikin rantsar da Firaministan Habasha Abiy Ahmed. Wannan na cikin wata...