Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Birinin tarayya Abuja litinin ɗin nan. Shugaban ya dawo gida bayan shafe kimanin mako guda a babban taron zauren majisar...
Hukumomin majalisun kasar nan sun baza jami’an tsaro a sassan majalisun biyo bayan kudirin ma’aikatan majalisun na gudanar da zanga-zanga. Zanga-zangar wadda ma’aikatan majalisun za su...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ranar uku ga watan Oktoba a matsayin ranar da makarantun gwamnati da masu zaman kan su za su koma karatu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta inganta gidan adana namun daji na jihar domin ƙara samun baƙi masu shigowa daga sassa daban-daban. Kwamishinan ma’aikatar al’adu...
Gwamnatin tarayya ta ce, yan Najeriya sama da dubu dari uku da talatin ne ke zaune a kasashen da ke makwabtaka da kasar nan sakamakon ayyukan...