Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta yi haɗin gwiwa da kasuwannin sayar da wayoyin hannu domin su riƙa samun bayanan masu ƙwacen waya. Jami’in...
Rundunar ƴn sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 5 da ta ke zargin suna kai wa ƴan bindiga man fetur. Kazalika rundunar ta zargi cewa...
Gwamnatin jihar Kano za ta farfaɗo da alaƙar da ke tsakanin ta da Pakistan. Dawo da alaƙar za ta mayar da hankali wajen inganta fannin ilimi...
An gudanar da gasar kyau ta ƙasa a jihar Lagos. A Asabar ɗin nan ne aka shirya gasar kyau a wani katafaren Otel da ke jihar...
Shugaban Sashen nazarin tattalin arziƙi a jami’ar Yusif Maitama Sule a nan Kano, Dakta Abdurrazaq Ibrahim Fagge ya ce sabon shirin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari akan...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haramta haska duk wasu fina-finai da aka nuna yin garkuwa da mutane. Hukumar ta ce, ta haramta...
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin ɗaukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale‘. Ɗan wasan tawagar Kano Pillars da ƙungiyar...
Hukumar ɗauka da ladabtar da ma’aikatan shari’a ta Kano ta dakatar da Akanta da Daraktan Kuɗi na kotunan Shari’ar Muslunci na jihar. Hukumar ƙarƙashin Babban Jojin...