Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Katsina United na zawarcin ɗan wasa Nasiru na Lale

Published

on

Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin ɗaukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale‘.

Ɗan wasan tawagar Kano Pillars da ƙungiyar Najeriya ta ƴan wasan gida CHAN, na shirin komawa ƙungiyar ta Katsina United karo na biyu.

Rahotanni sun tabbatar da cewar ƙungiyar ta Katsina United na shirin bawa ɗan wasan riga mai lamba biyu ko shida, tare da albashin naira dubu ɗari shida duk Wata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!