Malam Abduljabbar Kabara ya zargi lauyoyin sa da yi masa shigo-shigo ba zurfi. Malamin ya bayyana hakan a gaban kotu, bayan da lauyoyin sa suka bayyana...
Mai sharhi kan al’amuran ilimi kuma malami a tsangayar ili a jami’ar Bayero da ke nan Kano ya bayyana tsarin ilimi kyauta kuma dole da gwamnatin...
Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC ya Abdurasheed Bawa ya samu sauƙi tun bayan faɗuwa da yayi a fadar shugaban...
Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya faɗi a fadar shugaban ƙasa. Bawa ya faɗi...