Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Mutane 100 sun mutu sakamakon cutar kwalara a jihar Neja

Published

on

Gwamnatin jihar Neja ta ce sama da mutane 100 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a kananan hukumomi 25 na jihar.

Kwamishinan Lafiya na jihar Dakta Muhammad Makunsidi ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai ranar laraba a Minna.

Muhammad, ya ce daga watan apirilun da ya gabata zuwa yanzu ne aka samu wannan adadin.

Inda kuma ya gargadi mutanen da suka kamu da cutar da su karbi magani a cibiyoyin kula da lafiyar al’umma na yankunan su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!